Kai tsaye

Kafar yaɗa labarai ta Baushe times tana sanar da masu bibiyar ta kafar FACEBOOK a yanar gizo cewa zata haska taron karban HON. WAKILI ABDU MISAU Zuwa Jam’iyyar APC, kuma Shugaban Jam’iyyar APC na jihar Bauchi Babayo Aliyu ne zai karbeshi tare da jigajigen Jam’iyyar na jiha wanda taron zai gudana a sakatariyar Jam’iyyar yau da karfe 2:00 na rana, Baushe times zata kawo maku taron Kai tsaye daga filin taron. LINK BAUSHE DAILY TIMES. COM

Wanda ya dauki nayi haska muku Kai tsaye shine HON SABO BAPPAYO AHMED Dan takaran Majalisar wakilai MISAU/DAMBAM 2023.

%d bloggers like this: