PERSONAL DATA:- LATE SARKIN YAKIN MISAU.


ALHAJI ABDULLAHI BABA AKUYAM
An haife shi a cikin garin Misau ranar 15 ga watan Augusta 1945.
Ya fara karatu a makarantar Allo a kofar yamma a nan garin Misau,Tsangayar malam usman maidarasu(Allah ya mishi rahama).
An saka shi makarantar elementary central primary school Misau (1954_1957).
Senior primary school azare (1958_1960).
Makarantar horon malamai ta bauchi ( 1962_1966).
Babbar makarantar horon malamai (A.T.C kano) (1970_1973)
Jami’ar Ahmadu bello Zaria (1976_1979).
Jami’ar Birmingham DA ke kasar turai (2003).
Ayyukan:
Ya fara da koyarwa a karkashin Karamar hukumar Misau,(Misau N.A.)
Headmaster Dambam C.P.S (1968_1970)
Ya koyar a makarantar horon malamai ta toro ( 1973_1976)
Ya tafi bautar kasa jihar Anambra (1979)
Ma koyar a babbar makarantar horon malamai ta Azare(A.T.C)1980
Makarantar Gadau.( 1981.)
vice principal-advanced teachers college Gombe (1981/83)
Principal teacher’s college Gombe (1983_1984)
Principal teacher’s college kangere(1984_1985)
Ya sake komawa Gombe a matsayin principal(1985_1987)
Deputy director planning ministry of education bauchi(1987_1992).
Director/Executive Secretary Education Trust Fund _(1993)
Director finance and supply min.of Education (1995-1999).
Permanent Secretary_a ma’aikatar kula da kananan hukumomi daga karshe ma’aikatar daukar ma’aikata DA horaswa,A nan marigayi ya a jiye a (2005).
Sarki yaki yana sha’awar karata qur’an,ya rasu ya bar Mata 1 da yara 10 shida Mata hudu maza.Allah ka amshi bakocin shi

%d bloggers like this: