Zababben shugaban jam’iyyar APC Na jihar Bauchi yayi Rangadi don Hadakan masu ruwa da tsakin jam’iyyar.
Daga. Mohammed kaka Misau, Bauchi.
Hon. Alh. Babayo Aliyu Misau zababben shugaban jam’iyyar APC Na jihar Bauchi, ya kai ziyara wa jiga jigan jam’iyyar APC a Abuja domin neman hadin kayi dan atafi tare a tsira tare kuma a fiskanci zabe mai zuwa 2023 da murya daya..