Yan bindiga a jihar Niger sun bukaci a biyasu kudin fansa da manfetur da kuma katin wayar salula.

Ýan bindigar sun buƙaci a biya fansar mutanen da suka kama a jihar Neja da man fetir da kuma Katin waya, duk da ýan uwan waɗanda ke Hannun ýan bindigar sun kai man fetir girka (30) da kuma Katin waya na (6000) Amma waɗanda suka kai man fetir da Katin wayar sun sha na jaki wajen ýan ta’addan, bugu da ƙari sun ce ba zasu sako waɗanda suka kama ba har sai an Biya kuɗin fansa da kuma mashina ƙirƙirar Boxer,


Cikin sati biyu ýan bindiga Sun Addabi al’ummar jihar Neja da kai farmaƙi ba ɗaga ƙafa, yanzu haka mun samu labarin cewar Sunan Cikin Dajin Mariga sun haɗa Shanu zasu Tsallaka da su zuwa Zamfara, gwamnatin jihar Neja Babu wani yunƙuri da take yi akan matsalar, ✍️Yarima Bk Dtm

Leave a Reply