Uncategorized

Alfahari Da Adalin Sarkin Misau

A madadin ni kaina da iyalaina, ni Hon. Sunusi Aliyu Kunde (Durumin Misau) nake shiga cikin ayarin dubban daruruwan al’umma wajen taya mai martaba Sarkin Misau, Alhaji Alhaji Ahmed Suleiman, mni murnar cika shekara shida cif a bisa karagar mulkin masarautar Misau.

Daukar nauyi:

Hon. Sunusi Aliyu Kunde

(Durumin Misau)

4 thoughts on “Alfahari Da Adalin Sarkin Misau

Leave a Reply