Uncategorized

Da Duminsa: INEC Ta Fitar Da Jadawalin Zaben 2023

Daga: mohammed kaka Misau, Bauchi
Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa (INEC) ta fitar da ranakun gudanar da manyan zabukan 2023 da ke tafe.
Daga: mohammed kaka Misau, Bauchi.
A zantawarsa da ‘yan jarida, Shugaban hukumar, Farfesa Mahmood Yakubu ya ce za a gudanar da zabukan shugaban kasa, Sanatoci da na ‘yan majalisar wakilai ranar Asabar 25 ga watan Fabrairun 2023.

Ya kara da cewa, zabukan Gwamnoni da ‘yan majalisar jihohi zai gudana ne a ranar 11 ga watan Maris din 2023.

Cikakken labarin na tafe.

Leave a Reply