Uncategorized

Gwamnatin Jihar Bauchi zata bada Sandan mulki wa sarakuna biyu a Jihad.

By Muhammad Umar Shehu

Gwamnatin jihar Bauchi karkashin jagorancin Gwamna Bala Abdulkadir Muhammad zata bada sandan mulki wa sarkuna biyu wanda suka hada da Sarkin Misau da kuma sarkin Katagum.

Gwamnatin ta bayyana cewa zata bawa sarkin Misau Alhaji Ahmed Sulaiman MNI a ranar juma’a 25 ga watan maris, 2022.

Haka zalika sarkin Katagum Alhaji Dr. HRH Umar Farouk na || za a bashi sandar nashi a ranar 26 ga watan maris, 2022

Leave a Reply