Uncategorized

Hotunan Yadda Mataimakin Shugaban Kasa Ya Kaddamar Da Cibiyar Horas Da Hazikai, Samar Da Guraben Aiki Ga Matasa 2,000 A Gombe

Hotunan Yadda Mataimakin shugaban kasa Sanata Kashim Shettima ya ƙaddamar da muhimmim shiri na samar da guraben ayyuka da janyo masu zuba jari daga waje (OTNI) tare da ƙaddamar da Cibiyar Horaswa da zaƙulo Hazikan Matasa (BPO), kazalika an tsara cewa matasa sama da 2,000 za su samu guraben ayyukan yi.

Taron ya gudana ne a babban dakin taro na kasa da kasa da ke Gombe a ranar Litinin, inda Mataimakin da sauran manyan baki suka samu tarba ta musamman daga gwamnan jihar Muhammadu Inuwa Yahaya.

Ga hotunan a sha kallo lafiya

Leave a Reply