Uncategorized

Innalillahi Wa Inna Ilaihi Raji’un!

Allah ya yi rasuwa wa uwar gidan Alhaji Ali Alkali Barden Kudun Misau (tsohon mai binciken hada-hadar kudade na kananan hukumomin jihar Bauchi ).

Ta rasu da sanyin asubahin ranar Asabar a gidansa da ke Makama New Extension Federal Lowcost Bauchi.

Za a yi jana’izarta da misalin karfe 11 na safe a masallacin Gwallaga da ke Bauchi. A lokaci guda kuma za a daura auren ‘yarsa wacce ‘yace ga marigayiyar.

Sanarwa daga Alhaji Ali Alkali (Former Auditor General Local Government)

Leave a Reply