Uncategorized

TAAZIYYA

Innalillahi wa inna ilaihirraji’un!!!
A madadin kafar yada labaru na BAUSHE DAILY TIMES muna Mika sakon taaziyya na rasuwan
abokin aikin mu. Umar Abdullahi Madara Wanda Allah ya masa Rasuwa ranar Juma’a 18/11/2022.
Muna Adua Allah Ya gafarta masa ya kyauta abin Daya Bari
Daga
Mohammed Kaka Misau
CEO