Uncategorized

Anasaran ganin watan Ramadan a yau juma’a Shankara ta 1443/2022

.Daga Abubakar Muhammadu.

A Yau juma’a ne 1 gawatan Afrilu 2022 wanda yayi dai-dai da 29 gawatan sha’aban 1443 bayan hijran Annabi muhammad S. A. W ake saran ganin watan Ramadana.

Dangane Hakan Nema yasa majalisar koli Na kasar Saudi Arabia ta bukaci ‘yan kasar da mazaunanta da su nemi jajirin watan Ramadan Na shekarar 1443 ga watan she’aban wanda yayi dai-dai da 1 gawatan Afrilu shekarar ta 2022.

Allah ubangiji Ya Nuna mana Ramadan cikin koshin lafiya.

Yan uwa musulmai me zakuce Akan haha.

Leave a Reply