Daga kasar India
Fitattun Jarumai masana’antar fina-finai ta Nollywood da suke a kasar Indiya, Dharmendra Ayanzu haka ya cika shekaru 87 zur da haihuwa, sai kuma itama Hema Malini ta cika shekaru 74 da haihuwa.
A cikin fina finai da suka fito wanne kake/ki Tunawa Alheri ?