Uncategorized

Hirar Kai Tsaye Don Shelanta Manufofin Takara

Kafar Jaridar yanar gizo (Online) ta Baushe Daily Times za ta kawo maku tattaunawar kai tsaye tare da bayyana manufofi da dalilai na tsayawa takarar Honorable Adamu A. Mala, dan takaran majalisar wakilai ta tarayya (House of Representatives) a karkashin Tutar Jam’iyyar SDP mai alaman Doki a mazabar Misau/Dambam.

Hirar da za mu haska muku kai tsaye za ta kasance ne kamar haka:

RANA: Yau Laraba 25/01/2023

LOKACI: 8:30 Na Dare.

A biyo mu ta manhajar Facebook ta wannan addreshin
BAUSHE DAILY TIMES

Leave a Reply