Uncategorized

Hotunan Yadda Matasa Suka Tarwatsa Taron Tunawa Da Baba Gonto A Bogoro

A yau Juma’a wasu fusatattun matasa suka yi dirar mikiya zuwa muhallin taron tunawa da jigon al’ummar Sayawa Marigayi Peter Gonto a karamar hukumar Bogoro jnda suka lalata kayan taron da suka hada da kujeru, kayan magana, minbari, rundunar da sauransu. 

Kafin wannan an samu wasu rahotonnin da ke cewa an kona wasu gidaje a cikin garin na Bogoro.

Tun kafin yau dai an yi ta kai ruwa rana kajn wannan taron ga hotunan. 

Leave a Reply