Jonathan ya sauya sheka
Daga: Mohammed kaka
Tsohon Shugaban Kasar Nijeriya Goodluck Ebele Jonathan Ya Canza Sheka Zuwa APC Kuma Ya Amince Da Tsayawa Takarar Shugabancin Kasa Da Form Din Da Fulanin Arewacin Nijeriya Suka Saya Masa A satin Da Ya Gabata
Miye Raayinka ?
