Uncategorized

Kakakin Majalisar Kwara Ya Yi Rashin Mahaifi

Alhaji Aliyu Salihu, mahaifin shugaban majalisar zana dokoki ta jihar Kwara, Injiniya Yakubu Danladi-Salihu ya rigamu gidan gaskiya.

Salihu wanda ke rike da sarautar Tafakin Borgun a karkashin masarautar Borgu, ya rasu ne a ranar Juma’a kuma aka yi masa jana’iza da kaisa makwancinsa a ranar Asabar a kauyensu da ke Gwanara da ke cikin karamar Baruten da ke jihar Kwara.

3 thoughts on “Kakakin Majalisar Kwara Ya Yi Rashin Mahaifi

Leave a Reply