Uncategorized

MUHAWRAR YAN TAKARKARUN SANATA NA BAUCHI TA AREWA (KSA)

Al-hamdulillah Rabbi Alameen, lalle kusan kumai ya kankama ganin kowani Dan takara ya amsa gayyatar mu, fatan mu Ubangiji Allah ya kaimu ranar ASABAT 11-08-2023.

Wannan muhawarar mun hadata ne dan kowani dan takara ya sami daman baje kolin manupopinshi, haqiqa KSA bamu da niyyar chin mutunchi ko nuna bangarenchi achikin wannan muhawarar.
Ubangiji Allah shine shaydar mu, bamu hada wannan muhawarar ba dan muchi mutunchi wani ko mu nuna sankai ko goyan baya ga wani dan takara ba.

Ubangiji Allah ka bamu nasara game da wannan abun alkhairi da muka dauko, Allah y bamu iKon sauqe wannan nauyin.

  1. Hon. Ghazali Mijin Yawa NNPP ✅
  2. Alh. Siraj Ibrahim Tanko APC ✅
  3. Dr. Samaila Dahuwa Kaila PDP ✅
  4. Hon. Ibrahim Baba Imba SDP ✅

Dukkansu su amsa gayyatar mu ga acknowledge copy na kowa daga chikinsu….

In collaboration with:
Follow us live on Facebook @: Katagum Online TV, Baushe Times, Labari Da ga Bauchi, Katagum DAILY post, ABS news Nigeria and KBC Hausa.
Follow us live on air @
BRC FM Azare 94.6 and Tambarin Hausa TV

Amb. Yakubu Tijjani Aminu
National President KSA

Leave a Reply