Uncategorized

Shugaban Rikon Kwaryar Nijeriya, Cif Shonekan Ya Kwanta Dama

Daga Muhammad Kaka Misau

Da safiyar nan ne rahotonni suka tabbatar da cewa, tsohon shugaban rikon kwarya na Nijeriya, Cif Ernest Shonekan ya rasu a wani asibiti da ke birnin Legas.

Shonekan ya rasu ne yana da shekaru 89 a duniya, ya kasance shugaban Nijeriya na rikon kwarya a tsakanin 26 ga watabn Agusta zuwa 17 ga watan Nuwamban 1993.

An masa juyin mulki ne ba tare da zubda jinin kowa ba wanda marigayi Janar Sani Abacha ya kitsa yn akan.

Shonekan wanda dan asalin jihar Ogun ne, an haifesa ne a watan Mayun 1936 a Lagos.

Leave a Reply