TAAZIYYA TAAZIYYA
Inna Lillahi Wa Inna Ilaihi Raji’un, Allah Ya yi wa Malam Bashir Muhammad Baba gogagen Dan Jarida mai gabatar da shirin mahangar ‘yan jarida a Gidan Talabijin da Radiyo na Liberty TV rasuwa Allah ya gafarta masa, Muna Adua Allah ya gafarta masa yasa ya huta ya kyauta bayan, Ameeen
You must log in to post a comment.