Hausa

9mobile zatayi taron ta na kasa a Jahar Kano.

Salihu Tanko Yakasai.

Mai Girma Gwamna Farfesa Abdullahi Umar Ganduje OFR a jiya ya karbi bakuncin shugabannin kamfanin wayar sadarwa ta GSM wato 9Mobile wanda suka zo jihar Kano domin yin taron su na kasa, karkashin jagorancin Mai Martaba Sarkin Bichi Alhaji Nasir Ado Bayero da kuma Managing Director din su Mr Allen Sinfield.

Salihu Tanko Yakasai
Special Adviser Media
Government House Kano
December 4, 2020.

Leave a Reply