Uncategorized

Innalillahi wa inna ilaihirraji’un!!!


ALLAH YAYI RASUWA WA
ABUBAKAR ABBA (BAPPAH YAYA) mahaifin ALHAJIRUWA DA SAMBON MALUMRI, YAU 21/04/2023.
JANAIZA
LOKACI 09:00P AM
Wuri: BABBAN MASALLACIN IDI NA MISAU, DA ZARAN AN IDAR DA SALLAN IDI
Sanarwa daga ALHAJI ALI ALKALI (BARDEN KUDUN MISAU) a Madadin Iyalai.
Muna Adua Allah Ya gafarta masa ya kyauta abin Daya Bari

6 thoughts on “Innalillahi wa inna ilaihirraji’un!!!

Leave a Reply