Uncategorized

Kungiyan Yammata da Zawarawa sun gindaya sharrudansu game da hukuncin da shugaban musulmai yayi a Mayo-Belwa.

By Muhammad Umar Shehu

Kungiyan Yammata da Zawarawa na korafi bisa hukuncin Shugaban Kungiyan musumai ya yanke a garin Mayo-Belwa game da kayan aure.

A nasu jawabin Kungiyan Yammata da Zawarawa sun kawo nasu sharadin suma.

Inda suke cewa namiji shi zai yiwa mace kayan daki kama daga gado har kujeru.

Haka kuma kazalika ko saki ya shiga tsakani matan zata tafi da abinda mijin yayi mata in har shine da laifi in kuma ita ne da laifi zata bar mai abinda ya sayamata.

Leave a Reply