Uncategorized

Sheikh Dahiru Usman bauchi Ya Shafa kan Tinubu.

Daga: Abubakar Muhammadu.

Babban mashahurin shehin Addinin islam Dake yammacin Africa ta kasar Nigeria Maula Na sheikh Dahiru Usman bauchi a Yau Talata 4.gawatan Ramadana Ya Shafa kan Bola Ahmed Tinubu mai neman tsayawar takarar shugaban kasar Najeriya a Zaben shekarar 2023.

Babban shehin malamin Ya Shafa kan Tinubun ne tare da yi masa addu’oin Alkhairi yayin da yakai Masa ziyara a masallacin sa a Kaduna lokacin gudanarwa da Tafsir da yasa gabatarwa .

Toh jama’a me kuka fahimta Akan haka??

Leave a Reply