Uncategorized

Wata sabuwa Aftakiyyah ya kaura zuwa NNPP.


Hon Babaliya Mahmud Ahmed ya kaura daga jamiyyar PDP inda yayi takara Dan majalisar wakilai MISAU/DAMBAM bai samu tsayawa ba.
Tuni ya Dira jam’iyyar Mai kayan marmari.
Aftakiyyah shine ya tabbatar wa Baushe Times hakan a wata zantawa ta wayar salulah.

10 thoughts on “Wata sabuwa Aftakiyyah ya kaura zuwa NNPP.

Leave a Reply