Uncategorized

Da Dumi-Dumi: Atiku Abubakar Ya Lallasa Tinubu, Obi, Kwankwaso A Bauchi

Daga Khalid Idris Doya

Dan takarar jam’iyyar PDP, Atiku Abubakar ya kayar da abokin fafatawarsa na jam’iyyar APC, Bola Ahmed Tinubu a zaben da aka gudanar na shugaban kasa ranar Asabar a jihar Bauchi.

Sakamakon zaben wanda aka fara tattara shi tun a ranar Lahadi har zuwa karfe 6pm na ranar Litinin, ya yi nuni da cewa Atiku ya samu nasara a kananan hukumomi 18 yayin da Asiwasu Bola ya samu nasara a kananan hukumomi 2 kacal na Toro da Itas/Gadau.

Da ya ke sanar da sakamakon zaben da karfe (8pm), baturen tattara sakamako na zaben shugaban kasa a jihar Bauchi, Farfesa Abdulkadir Sabo Muhammad, mukaddashin shugaban jami’ar Gwamnatin tarayya da ke Dutse ta jihar Jigawa, ya ce Atiku Abubakar ya samu kuri’u 426,607 wanda hakan ya nuna shi a matsayin wanda ya lashe zaben.

Yayin da Tinubu ya samu kuri’u 316,694 da ya zo na biyu, inda kuma dan takarar NNPP ya samu kuri’u 72,103 sai LP, Peter Obi 27,373.

Farfesa Sabo ya sanar da cewa adadin masu zabe a jihar Bauchi 2,749,268; wadanda aka tantance 899,769, inda aka samu kuri’u masu kyau 853,516 sannan an soke 29,030. Baya ga hakan adadin kuri’u 882,546 ne aka kada ya zaben shugaban kasar da aka gudanar a ranar Asabar din da ta gabata.

Ga jerin sakamakon zaben daga kananan hukumomin jihar Bauchi 20 da aka gudanar:

WARJI LGA

APC 11,862
PDP 17,732
NNPP 424
LP 185

BOGORO LGA:

APC 4,850
LP 6,866
NNPP 798
PDP 15,156

DASS LGA:

APC 10,939
LP 705
NNPP 397
PDP 13,242

JAMA’ARE LGA:

APC 8,410
LP 22
NNPP 3,638
PDP 12,535

DAMBAM LGA:

APC 7,588
LP 42
NNPP 2,586
PDP 12,203

GIADE LGA

PDP 11,977
APC 10,382
NNPP 4002
LP 17

DARAZO LGA

APC 16,070
PDP 17,459
NNPP 1,895

KIRFI LGA

APC – 9,599
PDP – 13,231
NNPP – 1,544
LP – 33

MISAU LGA

APC – 14,199
PDP – 18,354
NNPP – 4,115
Zenith Labour 24
PRP 77

KATAGUM LGA

APC – 20,030
PDP – 22,987
NNPP – 9,672
LP – 493
Zenith Labour 27
PRP 220

GANJUWA LGA

APC – 13,021
PDP – 17,380
NNPP – 4,287
LP – 222
Zenith Labour – 21

PRP – 32

NINGI LGA
APC – 20,587
PDP – 21,619
NNPP – 4,023
LP – 26
Zenith Labour – 17
PRP – 51

GAMAWA LGA

APC – 13,955 votes
PDP – 15,469 votes
NNPP – 5,127 votes
LP – 53 votes
Zenith Labour – 17
PRP – 513 votes

ALKALERI LGA

APC – 12,238
PDP – 25,098
NNPP – 1,232
PRP – 3

TORO LGA

APC – 40,150
PDP – 37,169
NNPP – 5,375
LP – 2,517
PRP – 437

SHIRA LGA

APC – 14,369
PDP – 20,683
NNPP – 8,555
LP – 54
PRP – 54
Zenith Labour Party – 22

ITAS/GADAU LGA

APC – 11,978
PDP – 11,757
NNPP – 6,315
LP – 36
PRP – 45
Zenith Labour Party – 12
APGA 34
APP 08

TAFAWA BALEWA LGA

APC – 17,897
PDP – 30,585
NNPP – 1,281
LP – 8,776
PRP – 13
Zenith Labour Party – 127
APGA – 58
YPP – 15
APM 37

ZAKI LGA

APC – 13,916
PDP – 20,897
NNPP – 2,910
LP – 19
PRP – 22
Zenith Labour Party – 09
APGA – 24
YPP – 21
APP – 5
APM – 19

Bauchi LGA

APC – 44,924
PDP – 70,874
NNPP – 3,927
LP – 7,041
PRP – 170
Zenith Labour Party – 257
APGA – 182
YPP – 89
APP – 36
APM – 56

Leave a Reply