Uncategorized

Wani Jigo A Misau/ Dambam Na Shirin Komawa PDP


Daga: Mohammed kaka Misau, Bauchi.
Bayanan da BausheTimes ke samu na tabbatar mata da cewa, saura kiris Jam’iyyar PDP ta yi wani babban kamu a mazabar tarayya Misau/Dambam.

Bayanan da ke shigo mana a yau din nan na nuni da cewa, wani babban kifi na gaf da shiga ragar PDP domin ya kammala shirinsa tsaf don sauya sheka zuwa cikin jam’iyyar daga jam’iyyar da yake a baya.

Cikakken labarin na tafe

Leave a Reply